mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene ma’anar Imani da Raja’a?

Shin zamu iya Imani da Raja’a d ama’anar dawo da hakki zuwa ga ahalinsa? Shin akwai wasu manyan malamai da suka tafi kan wannan ra’ayi? Shin akwai riwayoyi da sukai Magana kan Raja’a?

Shin zamu iya Imani da Raja’a d ama’anar dawo da hakki zuwa ga ahalinsa? Shin akwai wasu manyan malamai da suka tafi kan wannan ra’ayi? Shin akwai riwayoyi da sukai Magana kan Raja’a?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Raja’a a luggance tana da ma’anar dawowa duniya bayan mutuwa sannan abinda ya zo a riwaya mai daraja shine cewa lallai Raja’a tana nufin dawowar wasu kungiya daga al’umma daga tsantsar mumini da tsantsar kafiri, da dawowar A’imma ma’asumai amincin Allah ya kara tabbata a garesu a jumlace. Sannan ka na iya duba littafin Arraja’atu na Shaik dusi (ks) da littafin I’itikadat ba Shaik Dabarasi.

Tarihi: [2019/3/18]     Ziyara: [639]

Tura tambaya