mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin Limami zai iya Sallar idi sau biyu, ko kuma sallar da yayi a ranar da marja’in sa ya tabbatar masa cewa Idi ne ya wadatar?

Assalamu alaikum
Na kasance ina limanci a wani husainiya, sannan ina taqlidi da sayyid khu’I amma yawancin wanda nake musu limanci suna taqlidi da sayyid Sistani ne.
Sai ya kasance aka sami ban bancin fatawa akan yaushe ne ranar Idi. Sayyid Khu’I yace ranar Talata ne, shi kuma sayyid Sistani yace laraba, sannan mutane da suke taqlidi da sayyid Sistani sun bukace ni da na jagorance su sallar idi ranar Laraba.
Tambayata anan itace shin zan iya yin sallar Idi a rana biyu? Wato ranar Talata da kuma ranar Laraba?

Da sunan Allah me rahama me jin kai

A binda ya fi dacewa  shine ka sauke abin da ya rataya a wiyan ka. Ba wai ka sauke abinda ya rataya a wuyan wasu ba.

Tarihi: [2016/10/24]     Ziyara: [1042]

Tura tambaya