mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

TA YAYA ZAN IYA YIN NASARA KAN ZUCIYATA

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Assalamu alaikum
Ka sanar dani ka zantar dani ina fatanka hakika ni na nuste cikin kogi dakai na ke neman taimako ina bukatar magani da zai warkar dani daga ciwon dake cikin zuciyata lalle zuciyata ta danfaru da abubuwan da ubangiji bai yarda da su ba duk sanya zuciyata ta tuba sai ta kara komawa zuwa ga abinda bai dace kai kace ni bangani irin girman ni’imar da Allah yayi mini ta suturce aibobi na bari ma dais hi Allah ya kasance mai ni’imtarwa.
Ka bani magani da zai warkar dani ina rokonka

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Assalamu alaikum, ka sani cewa shi tafarki da hanya zuwa ga sanin Allah shine da farko kai ka fara sanain kankin kanka, Hakika duk wanda yasn kansa ya san ubangijinsa  duk wanda ya san ubangijinsa ya san komai, sannan ita gadar sanin kankin kai shi tunani da nusatawa cikin tafakkuri da lura cikin lamarin zuciya da lamarin ubangijinta da kudurarsa, imam hassan askari(as) yace: lalle iabada ba ta cikin yawaita sallah  da yawaita azumi bari dai ita ibada na cikin zurfafa tunani cikin al’amrin Allah, ma’ana cikin sunayensa  da siffofinsa da ayyukansa.

Tarihi: [2017/4/11]     Ziyara: [853]

Tura tambaya