mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

TSANANIN FUSHI GA YARA MATASA MENENE ZAI MAGANCE MUSU HAKAN

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ina wani `da da tsananin fushi kan sameshi a wasu lokuta ta yadda ba inda yake iya fita sai dai ya kwanta kan shimfida bai son Magana da kowa kai hatta sallah ma bai yi tareda cewa ya san haram da halal abinda ke tareda shi ya munana, ina fata amsa daga gareku ina kuma godiya.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Wasu daga cikin abubuwan da ke kawo wannan matsala ga samari tana biye da matsalolin zukata da kullewa cikin ruhinsu da suke jarrabtuwa da hakan tun suna kanana sai matslar ta wanzu cikin zuciyarsu mara motsi da hankalinsu na badini lalle maganin wannan matsala nag a masana halayyar dan adam bayan anyi amfani da addu’o’I da tawassali musammam ma addu’ar  uwa da uba  da wadda ake amsar cikin hakkin dansu musammam addu’arsu kan shiriayrsa da warakarsa. Saboda haka ku jibanci addu’a lalle ita addu’a makulli ce ga rabauta da samun nasara lalle Allah shine abin neman taimako. 

Tarihi: [2017/4/11]     Ziyara: [869]

Tura tambaya