mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ta yaya zan koyi irfani?

Ina son koyon irfani da matakan da idan na bisu zasu sanya ni ahalin irfani?

 

Dukkanin wanda ya nemi wani abu y adage cikin nemansa zai sameshi, dukkanin wanda ya kwankwasa kofa ya dage zai samu shiga, dole dai da farko ka nemi malami a kowanne ilimi da fanni dole sai da malami, saboda haka ka bincika malami wand azai koya maka irfanin nazari da irfanil amali, ka sani hakikanin sani, shi irfani ya na zuwa ne bayan aiki farkon aiki kuwa shi ne watsi da aikata dukkanin zunubai  idan kai haka zakai damdagatar da irfani da izinin Allah madaukaki

Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2017/11/10]     Ziyara: [778]

Tura tambaya