mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah wanda ya zo cikin zancen Ali a.s


Assalamu Alaikum
Wai me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah da gode masa wanda ya zo cikin zancen sarkin muminai (as)

 

Assalamu Alaikum

Wai me ake nufi da wanda ya tsarkake sirrin Allah da gode masa wanda ya zo cikin zancen sarkin muminai (as)

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Abin da ake nufi shine hakika muhammadiya wadanda sune Muhammad da iyalan sa (as) wannan sanannne al’amari ne wurin Ahalin sa da mahallin sa.

Allah shine abin neman taimako.

Tarihi: [2019/6/15]     Ziyara: [469]

Tura tambaya