mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Ina cikin wahalar rayuwa da na Addini
- Hanyar tsarkake zuciya » INA FAMA DA RASHIN SAMUN TABBATA CIKIN SAUKE WAJIBAI
- Hanyar tsarkake zuciya » TA WACCE HANYA MUTUM ZAI KUBUTA DAGA SHAIDAN DA KAIDODINSA
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin tsarkake niyya tana da wahala ga gamagarin mutane
- Hanyar tsarkake zuciya » meye hukuncin amfani da Aufaku da Dalasimai kan warkar mara lafiya
- Hadisi da Qur'an » Shin Sayyada Maryam (as) ita ma tana ganin jinin al’ada kamar saura mata
- Hanyar tsarkake zuciya » TA KAKA MUTUM ZAI SAMU TSARKAKAR BADINI
- Hukunce-hukunce » Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Hadisi da Qur'an » MENE NE RA’AYINKU CIKIN RIWAYAR ASALAR TABBATAR GANGAROWAR HADISI DAGA WADANDA AKA DANGANTA SHI GARESU
- Hukunce-hukunce » Shin rashin yardar mahaifiya kan aure na iya zama sabawa iyaye
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- Hukunce-hukunce » Idda ga matar mutu'a
- Aqa'id » RIWAYA DAGA HISHAM IBN HAKAM CIKIN LITTAFIN AL’IHTIJAJ
- Hanyar tsarkake zuciya » TA YAYA ZAMU IYA SIFFANTUWA DA KYAWAWAN DABI’UN MUSLUNCI DA NESANTAR MIYAGU
- Hadisi da Qur'an » menene ya sanya kowanne lokaci a cikin kur’ani Kalmar ( السماوات) sammai take zuwa a sigar j am’I gabanin Kalmar ( الارض ) wacce ita kuma take zuwa da sigar mufrad daya tal?
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
DA WADANNAN LITATTAFAI KUKE MANA NASIHAR KARANTAWA
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Zaku iya duba Mausu’ar da Ayatullahi Assayid Adil-Alawi (d.z) ya wallafa wacce ake kiranta da sunan (Risalatul Islmiya) cikin ta zaku samu abubuwa da kuke nema kuke bege da kauna daga daddadar abin sha.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce daban-daban)
- Me kuke fassara Kalmar (sarkin muminai yayinda A’imma suke fadarta ga ba’arin wasu dawagitan sarakuna
- Ta yaya zan kubuta daga mummunan mafarki
- Matsayin mace a Al’uma
- Mene ne ra’ayinku kan dabbakuwar wata cikin burujin akrab shin zamu yi aiki da hisabin istiwa’i ko kuma da hisabin rasadi (surar zanen kunama)?
- Shin da gaske ne cewa Ayoyi da surorin kur’ani mai girma hadimai, shin su daga Aljannu suke ko daga Mala’iku suke ko kuma dai kawai wannan magana tsuran shaci fadi ce
- ta ya za'ayi mutum ya hardace al'-qur'ani
- Hassada da hanyoyin maganceta
- Mene ne aljani wanne irin tasiri yake da shi kan mutum
- Mai nene maganin mafarke-mafarke na ban tsoro da mutum yake gani bayan ya kwanta bacci?
- Wanne aikin ibada ne mafi muhimmacin a kwanakin tattakin Arba’in