mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Menene hukunci kan mace cikin bayyanar da karatun sallah da boyewa idan ita macen ta kasance tana yiwa wani sallah ba kanta ba?

Menene hukunci kan mace cikin bayyanar da karatun sallah da boyewa idan ita macen ta kasance tana yiwa wani sallah ba kanta ba?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kadai dai ita mace tana aiki da taklifin da ya hau kanta ko da kuwa ta kasance tana wakiltar namiji tana na’ibantakarsa a sallar kamar yadda malaman fikihu sukai ittifaki kan wannan mas’ala. Allah ne mafi sani.

Tarihi: [2017/7/27]     Ziyara: [1085]

Tura tambaya