mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin kuna ganin ingancin A’alamiyyar (mafi ilimi) shaik wahidul kurasani?

Salamu Alaikum
Sayyid mai daraja da karamci shin kun tafi kan ingancin A’alamiyyar shaik Wahidul kurasani?
Kasantuwatar nayi bincike na kai ga matakin samun kyakkyawan zato cewa lallai shaik Wahidul kurasani marja’I ne mafi ilimi da sani, shin hakan ya isar in dawo gare shi in bar marja’in da nake taklidi da shi a baya.
Marja’in da nake taklidi da shin a wayi gari inada wasu `yan tambayoyi gameda shin a wayi gari ina shakku kan fifitar iliminsa da wasu matakai da yake dauka, shin wannan ya wadatar mini in sauya zuwa wajen wani marja’in?
Ina muku godiya da barar addu’a daga gareku.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

 

Hakika samahatus shaik babban malaminmu Wahidul kurasani yanada daga cikin wadanda taklidi da su ya halasta, amma dangane da A’alamiyya tare da wanda kake taklidi da shi wannan ban sani ba ban kuma san shi ba, sai dai cewa koma mene ne shakku da kokwanto bai isarwa da kawar da A’alamiyyarsa, saboda A’alamiyya daban shakku da kokwanto daban, ka kauracewa sawwale sawwale shaidanun mutane da na aljannu.

Allah ne mai bada kariya.

Tarihi: [2018/1/22]     Ziyara: [707]

Tura tambaya