mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin aika hadisan Ahlil-baiti zuwa ga muminai ta hanyar wayar salula akwai lada kan yin hakan?


ina tura hadisan Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata gare su zuwa ga `yan’uwa muminai da wayar salula ta hanyar wani tsari zuwa ga masoya Ahlil-baiti (as) shin hakan ya halasta? Shin akwai lada ranar lahira kan hakan,? Sanin cewar kadai ina tura hadisan da suka daga ma’asumai amincin Allah ya kara tabbata gare su.

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

daga cikin ayyukan mustahabbi shi ne yada ilimin kur’ani da Ahlil-baiti amincin Allah ya kara tabbata gare su. Sannan za a saka maka da lada mai kyawu da ladon aiki mai girma da izinin Allah mu ma ka shigar damu cikin wannan aiki da ladansa Allah ne mai taimako

 

Tarihi: [2017/12/26]     Ziyara: [728]

Tura tambaya