mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Satar kudin gwaamnati
- Hanyar tsarkake zuciya » Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Aqa'id » Riwayar da aka nakalto daga Rida (as): duk wanda ya tsarkake kansa daga waka lallai…
- Hadisi da Qur'an » WANNE DALILI NE YA HANA IMAMAI (A.S) BAYYANAR DA ALLON FATIMA A.S
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce » surorin mustahabbi a nafila
- Hanyar tsarkake zuciya » Wadanne ayyuka ne suke kawo albarka
- Hukunce-hukunce » hukuncin hankali na aiki
- Tarihi » Menene fata da sa rai ta yaya zamu alakanta shi da maudu’in imam Mahdi (as) da daularsa?
- Hanyar tsarkake zuciya » Ina jin cewa dukkanin kofofin samun aure sun kulle a gabana
- Hanyar tsarkake zuciya » Yawan wasiwasi a cikin sallah da mafita?
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan samu kusanci zuwa ga Allah tare da cewa ina da bashin sallolin da ibada wuyana ban sauke su ba?
- Hukunce-hukunce » Me budurwa da aka aura aka saka take da shi daga hakki gabanin Tarawa da ita saduwa da ita?
- Hukunce-hukunce » Da sunan Allah mai rahama mai jin kai Wajibi ya rama sallolin da bai yi ba a baya sannan dangane da azumin ramadan dole ya rama tare da bada kaffara musammam idan da gangan ne bai yi azumin ba bisa wani uzuri ba. Allah ne abin neman taimako.
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Sayyid ni na jarrabtu ban sani ba ciwo ne ko kuma wani al’amari ne waki’i,
na gano cewa wankan janaba ta ya kasance bisa kuskure nayi shi sai daicewa gabanin gano hakan na kasance na dauki damarar tafiya umara sai na tambayi daya daga shehunan malamai sai yace mini wajibi ka koma makka mai karamci to shine tun wannan lokaci sai na ksance cikin kokwanto shin umarata ta inganta ko kuma gurbatacciya ce sai dai cewa bayan shudewar lokaci na kara tuntubi wani shehi yaje mini umara da niyyar na’ibantaka amma duk da haka ina cikin matsanancin tsoro da razani kan kada ya kasance mata ta haramta gareni har abada
daya nukdar shi ne tsahon lokaci Kalmar na sake ki ta wayi gari tana fadawa kan harshen kowanne lokaci tare da cewa ni cikin igiyar aure kuma ban sadu da mata ta ba tsahon shekara saboda ina tsoran cewa ta haramtu gare ni har abada sakamakon furta Kalmar saki da nake yi, ni yanzu ban san me ma zanyi ba?
Rayuwa ta da mata ta zata rushe idan na cigaba kan wannan hanya.
Daga karshe ina sauraron nusantarwarku ina kuma fatan ku bani wani zikiri ko wuridi da zai karfafa ruhina
Da sunan Allah mai rahama mai jin kai
Tun farko abin da ya kamace ka shi ne kada ka je wajen wani shehi kamata ka rubuta tambayarka zuwa ga marja’in da kakewa taklidi ka nema amsar tambayarka daga gare shi da kuma neman ya bayyana maka abin da ya wajabta kanka ka aikata, kamar yadda Abu mislu ke cewa ka wurga tambayar wuyan malami kai ka fita daga cikin lafiya lau ko kuma babu wani taklifi kanka cikin zmanin gaiba kubra fiye da ka tuntubi marja’inka, sannan duk abina ba wannan bal allai yana daga wasawasin shaidani domin takurawa muminai saboda haka ka gaggauta yin watsi da wannan aiki na furta kalmar saki ka je ka morai rayuwarka tare da matarka bayan ka san hukuncinka daga marja’in da kakewa taklidi. Allah ne abin neman taimako.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Kallon macen da ba muharramarka daga daliban jami’a
- Mene ne hukuncin aske gemu?
- Mene ne matsayarku dangane da batun sabuwar nazariyar marja'iyya shumuliyya (wacce ta game komai da komai
- Yaya ake rama salloli mahaifa daga uwa da una bayan mutuwarsu .
- Shin komawa zuwa ga shaik wahidul Kurasani cikin mas’alolin ihtiyaɗi wujubi na sauke nauyin taklifi?
- Shin uwa zata iya hana yarta zuwa gidan mijinta?
- Menene sabubban gaza bada kaffarori uku
- Shin yana halasta ayi auren mutu’a idan shekaru sun kai 16
- Amfani da filin gwamnati batare da izini ba
- Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa