mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ina jin cewa dukkanin kofofin samun aure sun kulle a gabana

ni matashi ne ina son aure sai dai cewa dukkanin kofofin samun aure sun rufe gabana ina fatan ka nusantar dani

 

Da sunan Allah mai rahama mai  jin kai

Idan ya zama dukkanin kofofin sun rufe gabanka tabbas kofar Allah bude take kamar yadda ya zo cikin munajatin ta’ibin daga munajati na goma sha biyar, na nakashceka da wannan munajatoti cikin kowacce rana sau daya, kodai babu komai ai Allah mai bude kofofi saboda haka ka yawaita ambaton ya fattahu sau saba’in bayan sallar asubahi ka sanya hannunka kan kirjinka lokacin zikirin.

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2017/11/12]     Ziyara: [1886]

Tura tambaya