mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan

Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu.
Ina daga wadanda suke zaune a babban birnin Bagadaza na kasar Iraki hakika na yi tafiya zuwa birnin Tehran har zuwan tsawon kwanaki biyu yanzu sallata Kenan zata kasance kasaru .. sai dai kuma lokacin dawowata gida kasata sai ladani ya kira sallah Azuhur muna cikin jirgi bayan na isa garin Bagadaza shin zai sallaci sallolin da suke subuce mini da niyyar ramuwa suna cikakku ko kuma sauke su cikin kasaru.
Ina godiya.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan sallah ta subuce ta wuceka a cikin kowanne lokaci daga Azuhur zuwa Magariba sannan ka kasance cikin jirgi to zaka rama sallar kasaru ne, sai dai idan ka isa gidanka garinka gabanin Magariba daidai lokaci da zaka iya sallatar Azuhur da La’asar to wajibi kanka ka sauke sallar raka’a hudu hudu cikakka.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/5/9]     Ziyara: [616]

Tura tambaya