mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wane ne Hujjar Allah a doran Kasa kafin zuwan Manzon Allah (s.a.w)

Salamu Alaikum.
Wata tambaya ce take yawo cikin kwakwalwata gashi kuma bansan amsarta ba, lallai ni nayi Imani da cewa Kasa ba zata taba wofinta daga barin hujjar Allah ba, sai dai cewa wane ne Kenan Hujjar Allah gabanin aiko da Annabi (s.a.w)?
Muna jiran amsa daga gareku.

Allah ya baku lada

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Bai buya ba cewa ita Hujja Allah tafi fadada daga kasancewa Annabi da Wasiyyinsa da Kammalallen mutum  kamar misalin Abdul-Muddalib  ta yanda Allah ya tabbata da ba’arin wasu daga sunnonin Abdul-Muddalib kamar misalin dawafi bakwai da kuma diyyar jinin wanda aka kashe da bada Rakuma 100, haka zalika shima Abu Dalib yana daga Waliyyan Allah da Hujjojinsa kuma lallai yana kan addinin gaskiya (Hanifan Musliman) shine addini Ibrahim Kalilul Rahman amincin Allah ya tabbata a gareshi.

Tarihi: [2020/6/8]     Ziyara: [485]

Tura tambaya