b Neman gafara
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Neman gafara

Ina neman taikon kan wata matsala da nake da shi, ina yawan istigfari da kuma neman gafara a ko da yaushe amma ina komawa gidan jiya.

Da sunan Allah me rahama me jin kai

Manzon Allah (saww) yana cewa: duk wani adam yana da yawan kuskure, amma mafi alherun su shine wanda yake yawan tuba. Wato yawan tuba yana ishara da cewa akwai yawan zunubai, don haka kar mu fidda rai kan rahaman Allah domin rahamarsa na da yawa kuma yana gafarta dukkanin zunubai.

Tarihi: [2016/10/16]     Ziyara: [1129]

Tura tambaya