mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

. Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu

Ya halasta in fara gabatar da yin sujjadar godiya ga Allah kan sujjadar gyaran rafkanwa (sujudus sahawu) bayan idna da sallar farilla

Ya halasta in fara gabatar da yin sujjadar godiya ga Allah kan sujjadar gyaran rafkanwa (sujudus sahawu) bayan idna da sallar farilla

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Idan sujudus Sahawu ta kasance da wuraren d aya zama wajibi a yi sujjada Sahawu to lallai kai tsaye bayan idar sallah sai a fara yintaga wand aya tuna Kenan, amma wanda ya manta da ita ko kuma wanda ya jinkirta ta da gangan, lallai bata fadi kuma wajibinsa ya gaggauta kawota duk sanda ya tuna da koda kuwa kwanaki sun shude bai yiba, baya halasta yace zai jinkirta bayan sujjada godiya bisa ganganci.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/28]     Ziyara: [572]

Tura tambaya