mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin ya halasta ayi takalidi a aqida

shin yahalitta ayi takalidi a aqida

Amsa, Sayyid ADIL Alawi;

Hakika shi Allah dayane baya dana biyu saidai abubuwan da suke nuna samuwar sa sunada mutukar yawa to kowana mutu yana yin imani da samuwar Allah dasauran shika-shikam imani ne akan shi wato shi ne zai kokari domin yasan cewa akwai Allah dasauran ginshikan musulinci bazaiyiyu ba wani mutum yayi takalidi da wani Marja;I ko malamin sa ko mahaifa ,ko mawanene.Saidai zaiyiyu mutum yakoyi dalilin dazai iya amfani dasu domin yatabar da aqidar sa da kan shi ,yatabbarwa kanshi imani tabbatacce .kai harma tsofafi su suke tabbatarwa kansu imanin su ,kamar yadda yake a wata kissa inda Annabi tsira da amincin Allah sutabbata gare shi da iyalan gidan sa yatamabayi wata tsohuwa,shin akwai Allah? Sai tsohuwa takada baki tace wanna abun sakar nawa idan banina mutsashi ba bayadda za’ayi yamutsa ,to itama duniya kazalika duk abun da kake gani yanafaruwa a cikin ta ko mutsawarta duka tanayine da umarnin Allah tunda bayadda za’ayi abu ya mutsa batare da wani ya mutsa shi ba.to kaga yadda tsohuwa tayi amfani da fidiratta wadda ALLAH ya halicce mu da ita to inaso nace kowa yakamata yayi ammafani da hankalin shi wajan tabbatar da imanin shi. 

Tarihi: [2015/4/7]     Ziyara: [1127]

Tura tambaya