mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne banbanci tsakanin Mazhabar Ahlil-baiti (a.s) da sauran Mazhabobi?

Ina fatan kuyi mini bayanin mece ce Mazhabar Alawiyyawa da kuma banbancin da take da shi da Mazhbar Ahlil-baiti da mabiya sauran Mazhabobin Musulmi?

Ina fatan kuyi mini bayanin mece ce Mazhabar Alawiyyawa da kuma banbancin da take da shi da Mazhbar Ahlil-baiti da mabiya sauran Mazhabobin Musulmi?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Idan kana nufin Mazhabar Alawiyya da take Kasar Siriya da Kasar Turkiyya lallai na yi rubutu kan haka cikin littafi mai suna (Addalilul Sa’ihina  ila Suriya wa Damashk) amma banbanci tsakanin Mazhabar Ahlil-baiti  amincin Allah ya tabbata a garesu da ragowar Mazhabobi , lallai muhimman banbancin da sabani ya samo asali da bubbuga daga Imamanci , lallai a Mazhabar Ahlil-baiti Imamanci yana tabbatuwa ne da nassi daga ubangiji  kuma Manzon Allah (s.a.w) yake nasabta Imami kamar yanda ya kasance a Gadir Kum, sai dai kuma sauran Musulmi sun tafi kan zaben da akayi a Sakifatu Ibn Sa’ida da Kalifofi hudu sannan Sarakunan Umayyawa daga cikinsu Yazidu Ibn Mu’awiya wanda ya kashe Imam Husaini (a.s) da Walid Ibn Abdul-Malik wanda ya yayyaga Kur’ani da dai sauran Tantiran Fasikai Fajirai da kuma  Sarakunan Abbasiya wadanda suka aikata fasadi a ban kasa suka zalunci bayin Allah , sannan kan Asalin Imamanci akwia sabani cikin sanin Allah da sanin Manzonsa da Imamai da rassan addini kamar misalin sallah da Azumi, ka san gaskiya sai kasan Ahalinta.

ko wanzu cikin alheri da lafiya

Tarihi: [2020/6/8]     Ziyara: [433]

Tura tambaya