b Mene ne hukunci wanda ya hada karatun Fatiha da Tasbihi ciki raka’a ta uku da ta hudu bisa rashin sani da gafala
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukunci wanda ya hada karatun Fatiha da Tasbihi ciki raka’a ta uku da ta hudu bisa rashin sani da gafala

Mene ne hukunci wanda ya hada karatun Fatiha da Tasbihi ciki raka’a ta uku da ta hudu bisa rashin sani da gafala
muna godiya mai yawa

Muna godiya mai yawa

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Babu komai a kansa, sannan abin da yafi zama ihtiyadi ya zo da sujudus Sahawi cikin dukkanin kari da tawaya.

Allah ne masani.

Tarihi: [2021/4/22]     Ziyara: [293]

Tura tambaya