mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Idda ga matar mutu'a

shin matar mutu'a tana idda

Ita matar mutu’a wajibine akanta tayi idda sanna iddar ta itace yin hailarta sau biyu sanna shi auran mutu;a ba saki a cikin sa daga lokacin da sukayi yarjejeniya ya kare ko ya yafe mata sauran kwanakin da yayi saura ,to sai tayi idda a bisa yadda yake a tsare.

Tarihi: [2015/4/29]     Ziyara: [1196]

Tura tambaya