Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » ladani ya kira sallah adadai lokacin da nake cikin jirgin sama daidai lokacin da jirgin isa kasata shin zanyi sallah bisa niyya sauke nauyi ko kuma da niyyar ramuwa?
- Hanyar tsarkake zuciya » INA FAMA DA RASHIN SAMUN TABBATA CIKIN SAUKE WAJIBAI
- Hukunce-hukunce » Shin kashe tsaka yana wajabta yin wanka
- Hukunce-hukunce » Akwai wani biki da aka gayyace ni daga makusantana amma akwai cudanyar maza da mata shin zan iya zuwa bikin sanye da hijabina?
- Hukunce-hukunce » tafiya cikin watan Ramadan Mai albarka
- Hukunce-hukunce » Menene hukunci kan mace cikin bayyanar da karatun sallah da boyewa idan ita macen ta kasance tana yiwa wani sallah ba kanta ba?
- Aqa'id » Meye ingancin isnadin hudubar Imam Ali (as) ta 55 daga Nahjul Balaga
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan iya sanin hakikanin lokacin sallar magariba
- Hukunce-hukunce » shin sallah tana halasta a mahallin da aka saye shi da kudaden kwace, sannan za ai la’akari da mahallin ne a matsayin na kwace
- Hukunce-hukunce » Mene ne banbanci tsakanin adalar marja’i da adalar limamin sallolin jam’i?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hukunce-hukunce » Ina da tsoro mai tsananin gaske da cewa kada ya kai ga mata ta ta haramtu daga gare ni har abada saboda yawan furta Kalmar na sake ki kan harshe na da nake ko da yaushe.
- Hanyar tsarkake zuciya » Me ke janyo rushewar aiki
- Aqa'id » SHIN ZAMU GA ASSAYADA FATIMA (A.S) A CIKIN ALJANNA
- Hukunce-hukunce daban-daban » Mainene mafificin aiki a watan Ramalana mai garma? Amsa
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ina godiya gareka ya sayyid bisa sharhinku kan sallar istigfari alhamdulillah daga yau din nan dana karanta sharhin ina kan kiyayewa bawai saboada kwadayina ga arzikin dake ciki ba kadai sai don neman gafara da rahamar Allah kuma dana gwada naga abubuwa ban mamaki, ina Karin godiya gaerku ina mai muku addu’a bisa wannan usulubi naku mai kayatarwa mai karfafawa kan zage dantse kan ibadar Allah.
DA SUNAN ALLAH MAI RAHAMA MAI JIN KAI
Ina godiya bisa soyayyarku da nuna kauna sannan nima ina mai muku addu’a da neman da dacewa da damdakatar da samun kara dagewa cikin ibada da samun dadinta da debe haso da ita lalle Allah ne abin neman taimako.

Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- Menene ra’ayinku kan samuwar sihiri?
- WANNE AIKI ZASU TAIMAKAWA MUMINI CIKIN RIKO DA FARILLAI DA NESANTAR HARAMUN
- Shin motsa jiki yana bada tasiri kan hanya tarbiyar Ruhi
- Yaya zan kubuta daga ciwon fusata kan `ya`yana
- Koda yaushe ina cikin kunci
- Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?
- Mene ne sabubban rashin amsa addu’a?
- Shin zai yiwu a dawo a rayu bayan an rigaya an mutu
- TA YAYA ZAN IYA YIN NASARA KAN ZUCIYATA
- ta yaya zan iya kasancewa tsakatsaki ba tareda takaitawa ba ko wuce goda