mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

SAKACI CIKIN SAUKE WAJIBIN SALLAR ASUBAHI

Assalamu alaikum.
Hakika ina sakaci da sallar asubahi ko da kuwa na farka daga barci da asubahi lalle na kasance tun farko dare ina daura niyyar tashi yin sallar asubahi sai dai cewa kai kace akwai wani abu dake hanani zartar da niyyata sannan ni gaskiaya yanzu ina tsoron kada sallar ta yawa kaina, daga karshe ian fatan da burin sallatar sallar asubahi a kan lokaci da yanayi mafi kyawu ina kaunar dandanar dandanon zakin sallah.
Ina fatan ku shiryar dani Allah yayi muku rahama.

Tarihi: [2017/4/11]     Ziyara: [767]

Tura tambaya