mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

ta yaya zan iya kasancewa tsakatsaki ba tareda takaitawa ba ko wuce goda

ta yaya zan iya kasancewa tsakatsaki ba tareda takaitawa ba ko wuce goda iri

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

da aiki da hankali da riko da abin da ya zo daga wahayi ma'ana bin Kur'ani mai girma da tsarkakakkun tsatso amincin Allah ya kara tabbata a garesu

 da sunan Allah mai rahama mai jin kai 

da aiki da hankali da riko da abin da ya zo daga wahayi ma'ana  bin Kur'ani mai girma da tsarkakakkun tsatso amincin Allah ya kara tabbata a garesu binsu da ilimi da aiki sai ya zamana kana tafiya kan doran hasken Allah a duniyarka da lahirarka ka kuma kasance mai aiki da hankali da adalci da hikima, ka zamana kana ajiye komai a muhallinsa ba tareda takaitawa ba ko wuce gona da iri. 
Allah ne abin neman taimako

Tarihi: [2020/4/3]     Ziyara: [367]

Tura tambaya