mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ra’ayinku kan halascin rarrabawa karbar fatawowi cikin mas’alar auren mutu’a

Ni dalibin jami’a ne kamar yanda kuka san abinda jami’a ta tattara kansa daga jan hankali da bazuwar sha’awe-sha’awe, lallai muna bakin kokarinmu cikin ganin mun nesantu sai dai cewa muna jiyewa kawukanmu tsoron fadawa cikin tarkon shaidan, sakamakon a yanzu haka bamu da halin yin auren da’imi, shin zamu iya yin auren wani lokaci (mutu’a) da yan mata ba tareda izinin mahaifansu ba amma tareda sharadin cewa ba za a sadu da juna ba? Domin hakan ya fi saukin samuwa kuma babu dadamr auren matayen da suka rabu da mazajensu aka sake su da abinda yayi kama da haka sakamakon rashin saninmu da jahilcinmu, shin zamu iya samun kebantaccen izini sakamakon matsanancin halin da muke ciki? Menene fatawa idan ya kasance akwai niyyar mayar da auren da’imi daga yarinyar da aka aura mutu’a ? bisa cewa mu muna taklidi ne da Sayyid Sistani shin zamu iya rarraba karbar fatawa- idan kun bada izini?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dangane da ra’ayin Samahatus Sayyid Sistani  (dz) bayyane yake kuma an ambace shi cikin littafin Minhajus Salihin da ya kunshi fatawowonsa sai ka koma can, amma batun rarraba fatawa mu a wurinmu bai inganta ba.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/3/26]     Ziyara: [535]

Tura tambaya