mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai idda kan tsohuwar tukuf da mijinta ya mutu

Salam Alaikum: shin bayan wafatin mijin mace tsohuwa tukuf akwai idda kanta sannan mene ne adadi kwanakin iddar

Salam Alaikum: shin bayan wafatin mijin mace tsohuwa tukuf akwai idda kanta sannan mene ne adadi kwanakin iddar?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Dole ne tayi idda, sannan daga cikin hikima da falsafa kan hakan shine akwai karrama alfarmar mijinta cikin hakan kuma babu banbanci tsakanin tsohuwa da yarinya.

Tarihi: [2018/12/24]     Ziyara: [616]

Tura tambaya