mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa

Mene ne hukuncin wanda ake binsa azumin Ramadan bai samu damar ramawa ba har zuwa bayan Ramadan, shin ya aikata laifi ko kuma dai kawai zai bada kaffara ne kadai?
Mene ne hukuncin wanda ake binsa Ramadan bai samu damar ramawa ba har zuwa bayan Ramadan, shin ya aikata laifi ko kuma dai kawai zai bada kaffara ne kadai?
Salamu Alaikum 
Mutum ne ya jinkirta azumin da ake binsa na watan Ramadan har zuwa watan Rajab da Sha'aban lokacin da Sha'aban ya shiga sai ya kamu da rashin lafiya kuma rashin lafiyar tasa ta ciga har Ramadan ya shiga, shin yanzu ramuwa kadai zai yi a bayan watan Ramadan sannan ya aikata laifi kuma dole ya bada kaffara
da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai 
babu laifi kansa sai dai cewa bayan azumin dole ya bada fidiya mudun abinci kan kowacce rana guda da ya sha azumi. 
Allah ne masani
Tarihi: [2020/4/28]     Ziyara: [520]

Tura tambaya