mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin abun da yafaru na karya hakarkarin Fadimatu Az-zahara abune wanda ya shafi tarihi abun nufi yafaru yawuce babu wani darasi da zamu’iya dauka a cikin shi

shin abun da yafaru na karya hakarkarin Fadimatu Az-zahara abune wanda ya shafi tarihi abun nufi yafaru yawuce babu wani darasi da zamu’iya dauka a cikin shi koma abune wanda yake da alaka da Aqida?


Duk wani abu da yafaru tabangaran faruwar sa a zamani,lokaci to yazamo abun tarihi saidai idan aka lura da abun da yasa yafaru to yana iya yakasanci abun da yashafi aqida.misali zaiyiyu ayi tambaya ,sabodami aka karya hakarkarin Fatima {A S }mainene zai biyu bayan yin hakadin? Kamar yadda Annabi tsira da amuncin Allah sutabbata a gareshi da iyalan gidansa yace duk wanda yacutar da ita to kamar ya cutar da manzan Allah ne kuma duk wanda ya cutar da Manzan Allah kamar wanda ya cutar da Allah ne dukoma wanda ya cutar da Allah .azabar Allah mai radade tatabbata a gareshi a duniya da lahira.to kagani wanna abune da yafaru a tarihi amma yana da alaka da aqida, fukihu da akalaq. 

Tarihi: [2015/4/4]     Ziyara: [1018]

Tura tambaya