mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin manzon Allah (s.a.w) yana yada sakafar ribatarwa da bautarwa, sakamakon naga wasu makiya mamagunta suna yada haka

shin manzon Allah (s.a.w) yana yada sakafar ribatarwa da bautarwa, sakamakon naga wasu makiya mamagunta suna yada haka

 

da sunan Allah mai rahama mai jin kai

rubutunka yana labartar da abin da yake damunka sannan abin da yake damunka yana labartar da hamasar da ta ke kunshe cikin zuciyarka domin aiki da taflifin da yake kan wuyanka, wanda yake misaltuwa cikin hidimar Ahlil-baiti (as) karkashin hauzar ilimi.

Lallai in taya farinciki kan wannan damuwa da himma mai kyawu da kake da ita, kuma ina maka fatan gobe mai haske da kyawu, sannan ian yi maka addu’a don samun dacewa da damdagatar, sannan cikin gaggawa ina cewa abu mafi muhimmaci shi ne mutum ya kasance ya gabatarda hidima ga mazhaba da ahalinta, mu kuma kasane cikin kariyar Allah da manzonsa da ahalinsa, musammam ma mu kasnce cikin kulawar shugaban mu Imamin zamanin mu Sahibul Amri (Af) babu banbanci cikin hidimtawa kasantuwarka da rigar malunta cikin zirin `yan Hauza ko kuma cikin zirin sakafaffu da likitoci domin likita nawa  ne ya kaddamar babbar gudummawa da hidima ya hidimatawa muslunci da Kur’ani da tsatso tsarkaka fiye da hidimar ma’abota rawunna, bari tama iya yiwuwa ma’abcoin rawani ya cutar da addini fiye da cutarwa da waninsa zai yi, ko kuma ma ya kasance cutarwa da sharri tsantsa ga addini kamar misalin Ali bn Muhammad bob, lallai a da ya kasance daga daliban Hauza harma yayi karatu a Hauzar Najaf Ashraf, sai dai cewa ya bata ya batar, ya kuma yi da’awar kasancewa shi na’ibin Imam Mahadi ne (as), haka cikin mazhabar sunna an samu batattun dalibai kamar misalin Muhammad bn Abdul wahab wand aya kafa wahabinyanci da taimakon Alu Sa’ud, bamu san mai zai kasantu ba, madogara shine mu dogara da Allah mu tsarkake niyya da ayyuka muyi jihadi cikin tafarkin Allah

 (والذين جاهدوا فينا لنهدينّهم سبلنا)

wadanda sukai zage dantse cikin lamarinmu lallai zamu shiryar da su tafarkin mu

lallai Allah mai shiryarwa ne da nusantarwa mai jibanta ne yana jibantar lamarinmuda shiriyarmu, yana sanar da mu abin da bamu sani ba, yana kuma sanar da  mu abin da yake a hakika da ilhamarsa.

 ( اتّقوا اللّه‏ ويعلّمكم اللّه‏ ) ( يجعل له مخرجاً )

Kuji tsoran Allah Allah zai sanar da ku.

Yana sanya masa mafita.

Sai ka fita daga dimuwa da dimauta, ka san abin da yake wajibi kanka ba tare da ka koma zuwa ga wani Arifi ba ko kuma wani malami da zai sanar da kai hakika, bari dai kai da kanka zaka ga hakikani ka yanke abin da yake wajabta kanka daga taklifi da nauyi yake kanka da sauran jama’a, ko wanda ya ratayu da dangi da jama’a da kake cikins, ina rokon Allah ya datar da kai ya kiyaye ka ya kama hannunka ya sanar da kai, me yafi kayatarwa daga abin da manzon Allah (s.a.w) yake cewa:

 ( أدّبني ربّي فأحسن تاديبي )

Ubangijina ya mini tarbiya ya kyawunta tarbiya ta

 ( وقل ربّ زدني علماً )

Ka ce ya ubangiji ka kara mini ilimi.

Idan ya kasance annabi yana neman Karin ilimi daga ubangijinsa, ya kuma al’ummarsa abar tausayi, lallai tana da abin koyi daga gareshi mai kyawu

 

Tarihi: [2018/8/7]     Ziyara: [829]

Tura tambaya