mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin ya halasta amfani ko cin Buta wadda ake kawowa daga kasashan turai

Shin ya halasta amfani ko cin Buta wadda ake kawowa daga kasashan turai?

Idan aka gano cewa tana cutarwa koma anayintane daga haramtun abubuwa to bai halastaba aci.koma ita buta yayin dayazamo ba’a tabbatar da haramcinta ba to zai ayimata hukunci dacewa mai tsarkece.

Tarihi: [2015/4/1]     Ziyara: [1064]

Tura tambaya