Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Aqa'id » Amfani da lasifika a wajen masallaci
- Hukunce-hukunce » Ta yaya zan banbance A’alam daga cikin mujtahidai
- Hadisi da Qur'an » MENE NE INGANCIN WANNAN RIWAYA
- Hukunce-hukunce » Shin sallar juma’a wajibi ce shin ya halasta mutum ya bar sallar juma’a guda uku jere?
- Hadisi da Qur'an » AKWAI WATA RIWAYA DA ISNADINTA DA AKA JINGINA ZUWA GA MANZON ALLAH (S.A.W)
- Hukunce-hukunce » Ta wace hanya zan iya tantance wani mar’ja’I ne Aalam (أعلم)
- Hukunce-hukunce » Shin yana halasta ga mai azumi idan likita ya hana shi yin azumi ya sha azumin?
- Hukunce-hukunce » MENE NE DALILI KAN WAJABCIN TSAYAR DA GEMU
- Hukunce-hukunce » Shin akwai idda kan tsohuwar tukuf da mijinta ya mutu
- Hukunce-hukunce » shin akwai banbanci cikin wuri da yake da gine da inda babu gine gine kan juyawa alkibla baya ko gaba?
- Hukunce-hukunce » Minene hukuncin limamin da yasan shi akan-akansa ba adiliba ne,saidai su mutanan dayake jagoranta salla suna ganin adalcin shi ?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Kariya daga al-jannu
- Hanyar tsarkake zuciya » Mene ne ya zama wajibi kanmu mu aikata shi domin canja tanadinmu sannan mene ne makullin
- Hukunce-hukunce » Shin yin saki cikin halin fushi ya inganta, sannan kuma cikin auren mutu’a akwai saki?
- Hanyar tsarkake zuciya » TA WACCE HANYA MUTUM ZAI KUBUTA DAGA SHAIDAN DA KAIDODINSA
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
Ina rokon Allah madaukaki mai girma da ya kara maka ilimi da haske alfarmar habibul Mustafa (s.a.w) sayyid ina kaunar neman Karin bayani da tambayarka gameda azkar wadanda kayi bayaninsu da ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya misali duk wanda ya karanta ya muhaiminu kafa 125 lallai badininsa zai tsaftata zai kuma tsinkayi hakikanin abubuwa, shin wannan zikiri za a karantashi gwargwadon 125 sau daya a rana ko kuma duk duk sanda yinin ya mika sai a karanta 125 asuba 125 azuhur 125 magariba 125 sai natija tafi sauri.
Tambaya ta biyu: wadannan wuridai har zuwa wacce rana mutum zai fara tsinkayar tasirinsu misalign tsaftatar zuciya da waninsa?
Tambaya ta uku wacce it ace ta karshe sayyid ina son da zakai mini karamci da wani wuridi ayyananne da za mu rungume shi yau da gobe zan kasance maim aka godiya sayyid mai girma?
sunan Allah mai rahama mai jin kai
1-daga cikin sanannun azkaru da auradu tabbas ayyananne adadi na daga cikin sirrinsa lallai shi yana matsayin sunnoni makulli duk anda ya yi kari ko ya tauye ba zai bude kofa b, shaik baha’i ya buga misali cikin littafinsa mai suna kashkul duk wanda ka ce masa mita `dari zaka kai ga taska lallai shi da zai kai ga mita 99 ba zai kai ga wannan taska ba haka ma da zai taka mita 101 nan ma ba zai tsinkayi wannan taska ba, saboda haka shi adadi yana taka rawa cikin zikiri Allah ne mafi sani.
2-tasiri yana biye da iklasi kamar yadda ya zo cikin riwaya :
(أخلص تنل)
ka tsarkake niyya za ka samu
lallai daga cikin masu iklasi akwai wanda yake ganin tasirinsa tun daga farkon faraway cikinsu kuma akwai wanda bai iya gani sai bayan shekaru.
3-daga cikin abubuwan da ni a kankin kaina na jarraba su suka bani taufiki da alheri na zahiri da na badini shine zikirin ya wahhabu sau 14 na kanyi daya a sujudul shukri bayan kowacce salla, mustahabbi ne mustahabbi mai karfi cikin kowacce salla yin sujjadar godiya da godewa Allah sau 100 ya dinga fadin shukran ko kuma yace shukru lillah kafa uku sannan bayan hakan sai ya ambaci ya wahhabu kafa 14 Allah ne mai datarwa.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hanyar tsarkake zuciya)
- HANYOYI NA TARBIYYAN YARA
- Ban taba jin kalma mai dadi daga bakin mijina sannan yana nuna matan facebook soyayya tareda yi musu dadadan kalamai
- Menene cikakken yakini (yakinit tam)
- SHIN DA GASKE DALASIMAI SUN ZO NE DAGA AHLIL-BAITI A.S
- NA AIKATA WANI LAIFI DA NAKE JIN TUBANA DA ISTIGFARINA BA ZASU KARBU BA
- ta kaka zamu sanya mamaci ya samu debe haso cikin Kabarinsa
- Ina fama da yawan wasi-wasi da sha’awa
- Shin hiyali yana yin tasiri cikin sallah kan canja kaddara
- MECECE NASIHARKU DOMIN KUBUTA DAGA HASSADA DA TAKE BOYE A CIKIN ZUCIYA
- Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?