mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wacce jumla ce zan maimaita ta kafa 100 daga la’ana cikin ziyarar Ashura

Salamu Alaikum.
La’ana sau 100 ta zo cikin ziyarar Ashura haka Sallama to wacce jumla ce zan karanta sau 100 daga la’ana da sallama?

Salamu Alaikum.

La’ana sau 100 ta zo cikin ziyarar Ashura haka Sallama to wacce jumla ce zan karanta sau 100 daga la’ana da sallama?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Itace jumlar da ta zo da la’anar haka ma wacce ta zo da sallama idan baka da ishashen lokaci da z aka karanta a zama daya to bayan ka karanta sau daya daga bayan sai ka kawo 99 da niyya cike 100.

Mana ka maimaita (Allahumma Il’anhum jami’an) kafa 1 a cikin sallama kuma (Assalamu alal Husaini wa ala auladil Husaini wa ala ashabil Husaini) sau 100 da fatan muna saran karba bawai da niyyar abinda ya zo a ziyara domin wanda ya zo cikin shine wannan la’ana baki dayanta a mamaita sau 100 wanda hakan zai dauki minti 15.

Allah ya sa mu dace

Tarihi: [2020/11/14]     Ziyara: [342]

Tura tambaya