mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske

salamu Alaikum
Assayid maid araja ,,,hakika ni hadiminku ne da yake fama da rauni da rashin himma da karfin irada cikin abubuwa masu tarin yawa hatta cikin fuskantar wasu matsaloli, ina rokonku da kuyi mana karamci da bani wani zikiri ko wani domin karfafa iradata da himma da abinda zai amfane ni duniya da lahira, ka taimakeni don alfarmar kakarku Azzahara amincin Allah ya tabbata a gareta.
Allah ya saka muku da mafificin sakamako.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

A kowacce rana ka karanta zikirin ya kawiyyu ya Azizu kafa dubu daya zuw atsawon shekara ba tareda yankewa ba.

Allah ne mai taimako

Tarihi: [2021/5/18]     Ziyara: [548]

Tura tambaya