mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ya halasta ga ma’aurata suyi amfani da wani itacen roba lokacin saduwa da juna don jiyar da junansu dadi?

Shin yana halasta ga miji yayi amfani da wani kyan marmari ko wani abu doon jin dadi da matarsa ba tareda ya shigar da shi cikin farjinta ba.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Bai halasta ba, kamar yanda ya zo cikin nassoshi cewa baya halasta yin amfani da wani abu koma bayan gabban jikin mutum, kadai ya takaitu da gabban jiki kamar misalin `yan yatsu, sannan ya kamata ka kauracewa duk wani abu yake ba a saba da shi ba da dukkanin abubuwan kyama marasa kyawu.

Allah ne masani.

Tarihi: [2019/1/26]     Ziyara: [700]

Tura tambaya