Deprecated: __autoload() is deprecated, use spl_autoload_register() instead in /home/net25304/al-alawy.net/req_files/model/htmlpurifier-4.4.0/HTMLPurifier.autoload.php on line 17
Idan iyaye suka ki yarda da matar da ka zaba zaka aura
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Idan iyaye suka ki yarda da matar da ka zaba zaka aura

Idan iyaye suka ki yarda da matar da ka zaba zaka aura tareda kafewa da cijewar shi kan sai ya aureta shin wannan aure za a kirga daga sabawa iyaye, sannan za a rasa dacewa cikinsa?

Da sunan Allah kai rahama mai jin kai

Ya zo cikin hadisi madaukaki cewa: (dukkanin wanda ya bakanta musu hakika ya saba musu) haka ya zo cikin kur’an mai girma (kada kace m tirr) wadda itace mafi karancin Kalmar da a iya furtawa. Da farko dai mutum yayi bakin kokarinsa cikin neman yardarsu  ko da yi musu kuka ne da janyo hankalinsu da tausasa zuciyarsu.

Allah ne mai bada taimako.

Tarihi: [2019/1/26]     Ziyara: [654]

Tura tambaya