mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin kiran sunan nana Fatima a cikin kiran sallah ya inganta?

Shin kiran sunan nana Fatima a cikin kiran sallah ya inganta?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai  

Bayan shahada na uku za a iya kiran sunan nana Fatima amma ba da niyan ce hakan na cikin asalin kiran sallah ba (domin Karin bayani za a iya duba littafi mai suna fatima azzahra mishkaatul anwaar na ayatollah sayid adil alawi)

Tarihi: [2016/4/20]     Ziyara: [1008]

Tura tambaya