b Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Idan ana bin mutum salloli da suka gabata a shekarun baya shin yafi dacewa ya rama su maimakon yin ayyukan mustahabbi a watan Ramadan

Da sunan Allah mai rahama mai jin tsira da aminci su tabbata ga Muhammad da Alayensa tsarkaka.
Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu, Allah ya daukaka darajarku ya faranta muku da samun kusanci da Allah, da Allah ku taimaka ku amsa mini tambayata:

Muna godiya muna muku fatan samun dawwamar taufiki da daukaka,

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Babu shakka abin da yafi kyau da falala shine ya sauke wajibai da fari daga cikin wajibai akwai kara’ai da ramuwa kamar yanda Manzon Allah ya gayawa Sarkin Muminai: ya Aliyu idan kaga mutane sun shagaltu da nafiloli kai ka shagaltu da farillai.

Allah ya dawwamar daku cikin alheri da lafiya muna rokon addu’a daga gareku,

Tarihi: [2021/4/26]     Ziyara: [643]

Tura tambaya