mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah

Da sunansa madauakaki
Zuwa ga Samahatu Allama Ayatullahi Assayid Adil-Alawi abin girmamawa.
Bayan gaisuwa: hakika ni da kaina na samu yakini kan cewa Almarja’u Assayid Muhammad Husaini Shirazi (r)da dan’uwansa Almarja Assayid Sadik Shirazi Husaini (h) suna da ra’ayin kasancewa shahada ta uku juzu’in kiran sallah da ikama, zamu so ko gaya mana wasu adadi daga Maraji’an shi’a masu daraja da suma suke kan wannan ra’ayi.
Wassalam.
... Ganin amsa

Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko

Salamu Alaikum
Mene ne hukuncin wanda yake karanta (Subhana rabbiyal Azimi wa bihamdihi) a sujjada bisa mantuwa da rafkanwa, haka zalika yana karanta (Subhaba rabbiyal a’ala wa bihamdihi) sa ruku’um haka na faruwa ne bisa mantuwa da fadawa ciki shakka.
... Ganin amsa

Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan

Salamu Alaikum wa rahamatullahi wa barakatuhu.
Ina daga wadanda suke zaune a babban birnin Bagadaza na kasar Iraki hakika na yi tafiya zuwa birnin Tehran har zuwan tsawon kwanaki biyu yanzu sallata Kenan zata kasance kasaru .. sai dai kuma lokacin dawowata gida kasata sai ladani ya kira sallah Azuhur muna cikin jirgi bayan na isa garin Bagadaza shin zai sallaci sallolin da suke subuce mini da niyyar ramuwa suna cikakku ko kuma sauke su cikin kasaru.
Ina godiya.
... Ganin amsa

. Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu

Ya halasta in fara gabatar da yin sujjadar godiya ga Allah kan sujjadar gyaran rafkanwa (sujudus sahawu) bayan idna da sallar farilla ... Ganin amsa

Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci

Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
Sakamakon ya kasance Mai zuhudu cikin duniya?
... Ganin amsa

Wasu daga cikin tambayoyi

Tura tambaya