mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin akwai banbanci tsakanin Akbariyun da Usuliyun



A kasar Bahraini akwai wasu yanki daga `yan shi’a Imamiya da da suke riko da Maraji’ai biyu Shaik Auhadu da Shaik Zainul dini amma Marja’insu a wannan zamani shine Shaik Abdullahi Ha’iri Ihkaki wanda akewa lakabi da ruhin shari’a, shin akwai ayyanannen banbanci tsakaninsu da sauran maraji’ai da suke birnin Najaf da Qum masu tsarki

 


A kasar Bahraini akwai wasu yanki daga `yan shi’a Imamiya da da suke riko da Maraji’ai biyu Shaik Auhadu da Shaik Zainul dini amma Marja’insu a wannan zamani shine Shaik Abdullahi Ha’iri Ihkaki wanda akewa lakabi da ruhin shari’a, shin akwai ayyanannen banbanci tsakaninsu da sauran maraji’ai da suke birnin Najaf da Qum masu tsarki?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Makarantar Akbariyawa ta saba da Makarantar Usul a wurare da daman gaske, daga ciki su Akbariyawa suna ganin halascin yi taklidi da matacce cikin fara taklidi daidai lokacin da Usuliyun suka tafi kan rashin halascin hakan

Tarihi: [2019/5/14]     Ziyara: [555]

Tura tambaya