mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin yin sallar sabuwar shekara ta Nuruz

Mene ne hukuncin kebantacciyar sallar ranar sabuwar shekarar hijira shamsiyya haka ma wankan da ake yi, mene ne asalinta a shari’a idna ta kasance mustahabbi

Mene ne hukuncin kebantacciyar sallar ranar sabuwar shekarar hijira shamsiyya haka ma wankan da ake yi, mene ne asalinta a shari’a idna ta kasance mustahabbi

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Ya zo cikin littafin Mfatihul jinan jimillar riwayoyi kan yin hakan da ma yin addu’a bama ganin laifi kan haka bisa niyyar (Raja’u madlubiya) Allah ya bamu lada bisa dogaro da ka’idar tasamuhu fi adillatul sunan
Tarihi: [2019/5/27]     Ziyara: [519]

Tura tambaya