mauro,i daban-daban
Taambayoyin karshe
Wasu daga cikin tambayoyi
Tambayoyin da akafi karantawa
Taambayoyin karshe
- Hanyar tsarkake zuciya » Ni Dalibar ilimin addini ina fuskanta matsaloli masu tarin yawa da suke bijirowa kan hanya ta
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wata `yar gajeriya kaifiyya la’ana da sallama cikin ziyarar Ashura
- Hanyar tsarkake zuciya » Bani da Malami ina kuma gashi ina son in yi suluki cikin hanyar irfani na bincika sosai amma ban samu abin da zai taimakani zuwa ga wusuli ba
- Hukunce-hukunce daban-daban » Wanne ayyuka ne da ayoyi ne zasu taimaka mini kan kubuta daga sihiri
- Hukunce-hukunce daban-daban » Barin karatun Hauza
- Hanyar tsarkake zuciya » ina fama da rauni himma da irada cikin al’amurra masu yawan gaske
- Hukunce-hukunce » Ko zaku iya gaya mana malamai da suka tafi kan juzu’iyyar shahada ta uku cikin kiran sallah
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda yake rafkanwa cikin zikirin ruku’u da sujjada sai ya karanta na farko a muhallin na biyu ya karanta na biyu a muhallin na farko
- Hukunce-hukunce » Ladani yayi kiran sallah alhalin ina cikin jirgin sama lokacin da na isa garina zan rama sallah Kenan ko zan sauketa a kan lokacinta Kenan
- Aqa'id » Mene ne hukuncin limanci wanda bai tabbatar da cewa shi Adali bane tareda sanin cewa su masu binsa sallah suna Imani da adalcinsa
- Hukunce-hukunce » . Shin ya halasta a gareni na fara yin sujudush shukuri daga baya sai na yi sujudus Sahawu
- Aqa'id » Yanzu muna karshen zamani Kenan
- Hukunce-hukunce » Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Aqa'id » shin soyayyar Ahlil-baiti tana kasancewa daga bangare daya
- Aqa'id » Wani ne yake cewa wai shi yana haduwa da Imam Mahadi A.F
Wasu daga cikin tambayoyi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin kwafar kaset wanda a jikinsa an rubuta cewa bai halasta wani ya kwafe shi ba tare da izini ba
- Hanyar tsarkake zuciya » meye hukuncin amfani da Aufaku da Dalasimai kan warkar mara lafiya
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a baiwa bahashime kaffara
- Aqa'id » Shin daga Azzahra (as) aka halicce mu?
- Hukunce-hukunce » Shin daukan bashi a banki riba ne?
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta a koma wajen marja’i rayayye daga marja’i rayayye
- Aqa'id » Menen hukuncin saya da sai da Alqurani
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta Limami ya maimaita sallar idi zuwa kwanaki biyu ko kuma zai wadatu da idin da ya dace da fatawar Marja’insa da yake koma gareshi
- Hukunce-hukunce » Mene ne hukuncin wanda ake binsa bashin salla da azumi a halin da yake gida da kuma tafiye-tafiye
- Hanyar tsarkake zuciya » Ya zanyi in kuɓuta daga zunubai?
- Aqa'id » SHIN AKWAI WATA KAIFIYA TAKAITACCIYA LA’ANA DA SALLAMA DA SUKE ZIYARAR ASHURA
- Hukunce-hukunce » YA HALASTA A YI AMFANI DA KUDADEN MAUKIBIN HUSAINI A MIKA SU GA HASHADUL SHA’ABI
- Aqa'id » Shin ismar Ahlil-baiti (a.s) tana daga cikin abinda ake kirga imaninsa da shi larura a shi’anci
- Hanyar tsarkake zuciya » Takaitaccen tarihin ba’arin Malamai cikin yanda suke kwadayi da rawar jiki cikin yin sallah akan lokacinta
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
Tambayoyin da akafi karantawa
- Hukunce-hukunce » Hukuncin istimna’i (yin wasa da al’aura) lokacin larura ga mata
- Hukunce-hukunce » Wadannan abubuwa ne ke zama alamun balaga ga `ya mace da namiji?
- Hadisi da Qur'an » ?menene fasarar suratul kausar
- Hukunce-hukunce daban-daban » Shin akwai wasu aiyuka da wuridi da mutum zaiyi domin samun aiki ko
- Hukunce-hukunce daban-daban » na fake da Allah da yawan istigfari da addu’o’i na kuma yi sallar neman arziki sai dai cewa abin bakin cikin tare da haka ban iya cimma muradina ba
- Hukunce-hukunce » Shin ya halasta mace ta hana mijinta ya sadu da ita a matsayin sa na wanda baya ruko da addini?
- Hukunce-hukunce daban-daban » Aslm Menene ma'anar Buriji
- Hanyar tsarkake zuciya » Shin akwai wani zikiri ko wani aiki da zai mini maganin yawan ciwon damuwa
- Hukunce-hukunce » MAI BARIN SALLAH
- Hukunce-hukunce » Wasiwasi kan alwala da wanka da kuma sallah
- Hukunce-hukunce daban-daban » Addu’ar gane barawo
- Hanyar tsarkake zuciya » Naso neman Karin bayani daga gareka kan azkar wanda kayi ishararsu cikin littafin ulumul garbiyya
- Aqa'id » MENENE ILLA CIKIN AUREN ALI DA FATIMA (AS) SHIN UMARNIN UBANGIJI NE
- Hanyar tsarkake zuciya » Gwajajjiyar addu’a da aka gwada domin samun daukar ciki da samun zuriya.
- Hukunce-hukunce daban-daban » Tambaya atakaice: ni da matata munyi jima'I muna dauke da azumi saboda haka menene hukuncin mu?.
mutum ne yana shiga jirge sai aka kira sallah ,to yayin da yake so yayi sallah to zai kasaru ne?
Da sunan Allah mai kowa mai komai,
Tambaya, Sayyid ni mazaunin Bagadaza ne sai nayi tafiya zuwa Tahiran zawan kwana biyu ,to sallah ta zata zamo qasaru ,to amma yayin da nake dawowa daga Tahiran munshiga jirgi kenan sai aka kira sallar Azzahar , to bayan mun iso Bagadaza to yanzu ni zanyi sallar Azzahar qasaru ne ko kuma zan cika salla ne?
Amsa;
Idan yazamo sallar Azzahar da la’asar tawuce ka bakayi ba har dare, ,abun nufi kunkai haddare a cikin jirge ,to zaka ramata ne qasaru.Amma idan yazamo ka’iso garinku kafin fadawar rana ,kuma loqaci zai isheka kayi sallar azzahar da la’asar ,to anan zaka cika salla ne.
Wallahu a’alam.
Daga cikin tambayoyin wanna sashin (Hukunce-hukunce)
- Ta yaya zan zabi malamin da zan yi bahasul karij a hannunsa
- Ya halasta mu kira Sarkin Muminai Aliyu bn Abu Talib (.AS) da lakabin shugaban Sufanci
- Ina da matsalar raunin motsawar sha’awa shin ya halasta gareni in karanta litattafan batsa
- SHIN YA HALASTA A AURI KARAMAR YARINYA
- Mene ne hukuncin wanka da sallar ranar idin Nairuz
- Shin rashin amincewar mahaifiya cikin aure yana zama sabawa iyaye
- Shin ya halasta in bar yin taklidi da Assayid Sistani in koma taklidi da Assayid Kamna’i
- Ta kaka zan iya kame kaina daga barin kallon mata
- Mene ne ra’ayinku kan halascin rarrabawa karbar fatawowi cikin mas’alar auren mutu’a
- Shin mutum zai iya shiga bayi (toilet) dauke da wayar talefon da cikinta akwai kammalallen kur’ani mai girma