mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

shin sallah tana halasta a mahallin da aka saye shi da kudaden kwace, sannan za ai la’akari da mahallin ne a matsayin na kwace

Cikin birnin Hamilton na kasar kanada an aminta da wani mutum kan kudaden wasu mutane sai dai cewa wannan mutumin ya ci amana yayi amfani da kudin tareda cewa Maraji’an taklidi shida sun roke shi kan ya mayar masu kudin kudadensu, sai dai cewa tareda wannan nasiha da rook bai saurare su sai ya je ya sayi babban gini da wadannan kudade ya kuma ce zai kebance mahallin sallah a cikin ginin, tambayarmu anan shine shin ya halasta a yi sallah a wannan wuri da ya saya da kudaden kwace


Cikin birnin Hamilton na kasar kanada an aminta da wani mutum kan kudaden wasu mutane sai dai cewa wannan mutumin ya ci amana yayi amfani da kudin tareda cewa Maraji’an taklidi shida sun roke shi kan ya mayar masu kudin kudadensu, sai dai cewa tareda wannan nasiha da rook bai saurare su sai ya je ya sayi babban gini da wadannan kudade ya kuma ce zai kebance mahallin sallah a cikin ginin, tambayarmu anan shine shin ya halasta a yi sallah a wannan wuri da ya saya da kudaden kwace.

 Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Idan har muhallin ya amsa sunan muhallin kwace sallah bata halasya cikinsa.

Tarihi: [2019/2/5]     Ziyara: [543]

Tura tambaya