b Mene ne hukuncin yankewa daga sahun jam’I da mikdarin shamakin mutum guda d ayake sallatar sallar Magriba alhalin Limami yana sallatar Isha
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne hukuncin yankewa daga sahun jam’I da mikdarin shamakin mutum guda d ayake sallatar sallar Magriba alhalin Limami yana sallatar Isha

Yayin da na kasance cikin sahun farko na sallar jam’I sannan n akum akasance mutum na karshe a bangaren dama sannan mutumin da yake kusa dani yana gefen haguna kwatsam sai na fahimci yana sallar Isha damu da niyyar Magriba bayan yayi sallama a raka’a ta uku sai ya mike ya cigaba da binmu domin kammala sallar isha tareda mu , kmara yand aya shahara a wurin Mutane da cewa lalllai ni zai zamana ian salla ni kadai sai dia cewa tareda haka ni bi Limami da wannan na fita daga sallar jam’I, shin wannan abu daidai ne ya inganta kamar dai yanda muka sani dukkanin aiki yana tareda da niyyar da akayi shi, lallai da zan zama ni kadai nake sallah da zan samu ladan sallar jam’i Kenan sabida niyyata ta kasance niyyar sallar jam’i.

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Sakamakon kasancewarka cikin raka’ar karshe zaka mike da kanka to hakan bayan cutar da sallarka, amma ladan sallar jam’I lallai ne duk wanda ya kaunacin aikin mutane zai yi tarayya da su cikin ladan da yardar Allah.

Tarihi: [2021/4/18]     Ziyara: [315]

Tura tambaya