mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

INA BUKATAR KU KOYAR DANI IRFANI DOMIN IN SAMU KUSANCI ZUWA GA UBANGIJINA


Ina son ku koya mini wani darasi na Irfani wanda ta hanyar sa zan samu kusanci da ubangijina in gudu daga zunubai na baki dayansu in koma ga Allah

 

Ina son ku koya mini wani darasi na Irfani wanda ta hanyar sa zan samu kusanci da ubangijina in gudu daga zunubai na baki dayansu in koma ga Allah

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Darasi na farko cikin sanin Allah shine ka kauracewa baki dayan sabonsa da zunubai sannan ka sauke dukkanin wajiban da suke kanka kana mai tsarkake niyya duk wanda ya aikata haka lallai Allah zai shiryar da shi zuwa ga hanyar Irfani da darussansa (wadanda suka fafutika domin mu lallai za mu shiryar da su hanyoyinmu) hanyoyin ma’arifa da irfanin muslunci na gaskiya da yardar Allah.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/10/20]     Ziyara: [551]

Tura tambaya