mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Mene ne ra’ayin sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake yawo yanzu haka a hauzozin ilimi

Salamu Alaikum
Mene ne ra’ayin Sayyid dangane da irfanul nazari wanda yake kaikawo cikin hauzozin ilimi? Ta yanda bisa ra’ayin kwararru ku kuma ince mafi yawan daga malamai shine cewa mafi yawan maudu’ansa da nazariyoyinsa an ciro su ne daga wurin sufaye da Ibn Arabi wanda suka nesantu daga Ahlil-baiti amincin Allah ya tabbata garesu. Hakika na bibiyi laccocinku da amsoshinku kan maudu’in da ya shafi irfani a a sayit dinku na fahimci cewa baku gamsu da tsarin tafiyarsu domin nesantarsu ga barin Ahlil-baiti, sai dai cewa tareda haka nag a da yawan lokuta kuna amfani da isdilahohinsu misalin kalmomin fana’i cikin zatin Allah da wanzuwa da shi, shin muna iya fahimtar cewa kuna goyon bayan wannan tsari na sun a irfanul nazari? Ko kuma kuna da wani tsari kebantacce?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Duk wanda bai san Imamin zamaninnsa ba ya mutu mutuwar jahiliya, kuma rayuwarsa ta kasance rayuwar jahiliya ko da kuwa ya kasance shehin Arifai cikin irfanul nazari, na’am daga cikin ladubban kur’ani shine cewa yayi bushara ga masu jin Magana daga baya su bi mafi kyawunta, Allah mai kariya shine abin neman taimako, sannan ni abinda nake fadi dangane da ma’arifa kadai dai abinda ya zo daga littafin Allah ne da Ahlil-baiti.

Dukkanin godiya ta tabbata ga Allah tsira da aminci su tabbata ga Muhammad da iyalansa tsarkaka.

Tarihi: [2018/11/6]     Ziyara: [242]

Tura tambaya