mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

BAYYANA KA’IDA KO INGANTACCEN MINHAJI CIKIN MU’AMALA DA RIWAYOYIN AHLIL-BAITI (A.S) DA SUKA ZO CIKIN LITATTAFAN MALAMAN HADISANMU

Salamu Alaikum
Ina fatan zaku yi mana bayani wata doka ko ka’ida da ko minhaji ingantacce cikin mu’amala da riwayoyin Ahlil-baiti (a.s) da suka zo cikin littafin malaman hadisanmu.
Minhaji na farko: dukkanin riwayoyi sun ingantattu ne har sai rashin ingancinsu ya tabbatu da dalilai
Minhaji na biyu: dukkanin riwayoyi ababen shakku ne har sai ingancinsu ya tabbatu da dalili,
Muna fatan Assayid zai gaya wacce minhaja ce cikin yafi inganci?
Allah ya dawwamar daku cikin kiyayewarsa da kariyarsa.

Da sunan Allah mai Rahama mai jin kai

Dukkanin minhajojin biyu basu inganta ba lallai baki dayansu sun kasance kan yanayin mujiba juz’iyya ta farko ba ta inganta ba haka ma ta biyun, kadai dai yana kan yanayin kaziyya muhmala da take da hukuncin juzu’iyya, ita riwaya cikinta akwai ingantacciya da mara inganci, dole ne a tankade da rairaya kan isnadinta da dalala.

Wurin Allah muke neman taimako.

Tarihi: [2019/11/27]     Ziyara: [459]

Tura tambaya