mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Shin akwai Banbanci tsakanin kalmomin (iktirabu) da (dunuwwu) da suka zo cikin hadisin kisa’i


Salamu alaikum
Cikin hadisin kisa’i kan imam Husaini (as) kadai akai amfani da lafazin dunuwwu(kusantowa) daidai lokacin da sauran mutanen cikin bargo dukkaninsu anyi amfani da lafazin iktirabu (kusantowa) kansu.
Ku fa’idantar damu Allah ya kara muku kariya.

 

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Kalmomin dunuwwu da iktirabu ta fuskanin aiki a luggance a asali suna da ma’ana guda daya duk da kasantuwar lafuzza tare da cudanya da wani dalili da `karina da shaida ta yiwu kowanne dayansu ya kebantu da kebantacciyar ma’ana  kamar misalin kalmomin fakiri da miskini  lallai su biyun suna daga cikin kalmomin da idan sun hadu suna rabuwa a wata fuskar cikin ma’ana saboda miskini ya fi munanar yanayi fiye da fakiri kamar yadda ya nuna cikin ayar zakka, sai dai cewa duk sa’alin  da suka rabuwa suna kuma haduwa cikin ma’anar da akai hadafi kanta guda daya, haka zalika cikin kalmar dunuwwi da iktirab lokacin haduwarsu tare da juna muna fadin rabuwa tsakanknanin junansu sai dai cewa tare da rabuwa da junansu suna iya kasantuwa cikin ma’ana guda da mafhumi guda, ta iya yiwuwa sa’ailin haduwa kalmar dunuwwu ta zama ta dayantu da ma’anar kusanta cikin abubuwa da ake iya riskarsu da mariskai biyar sai dai cewa kuma kalmar iktirabu ta game kusanci zahiri da akasinsa, ko kuma ita dunuwwu tafi tausasa da kusanta daga kalmar iktrabu Allah ne mafi sani

 

Tarihi: [2018/1/8]     Ziyara: [765]

Tura tambaya