mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Shin ceton manzo zai tsaya iya kan wadanda yake alaka da su ta jini kadai

Shin duk wanda yake da alaka da Ahlil baitin manzon Allah (s.a.w) hisabin da za ai masa ranar kiyama ya banbanta da wanda bai da wata nasaba ta jini da su? Shin manzon Allah (s.a.w) zai ceci duk wanda yake da dangantaka da shi ta jini?

Da sunan Allah mai rahama mai jin kai

Su makusanta su suka fi kowa fara cancanta da kyautatawa a duniya da lahira, duk wata nasaba ranar kiyama tana yankewa in banda nasabar manzon Allah (s.a.w) lallai shi zai ceci duk wanda ya aikata kyakkyawa ga zuriyar sa kamar yanda hakan ya zo cikin hadisin shari’a sai dai cewa kuma ceton sa ya fi haka girma yafi haka yawa shi zai ceci hatta wadanda suka aikata manyan laifuka daga al’ummar sa ina mai rokon ubangiji in kasance daga masu samun ceton Muhammad (s.a.w) da iyalan sa tsarkaka (as)

Allah ne abin neman taimako.

Tarihi: [2019/5/30]     Ziyara: [549]

Tura tambaya