mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Amfani da filin gwamnati batare da izini ba

minene hukuncin amfani da filin gwamnati batare da izinin taba?

,Akwai wani fili na gwamnati, yana kallan gidan mu, amma sabo da buqata da muke da ita awannan yanki  sai muka gina Husaainiyyya a wanna fili ,to Sayyid minene hukuncin salla a cikin wannan husainiyya?

Amsa;

Idan fili yazama na gwamnati ne ,to bai halatta ba ayi amfani da shi batare da izinin taba kuma babu banbanci shin masallaci za’a gina ko husainiya ko gida.

Tarihi: [2015/8/31]     Ziyara: [1175]

Tura tambaya