mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Wasu daga cikin tambayoyi

Matsalolin samari

Assalamu alaikum
Ina da wata matsala wanda take yawar dami ta, ni saurayi ne dan shekara 20 na kasance ina da matsalar zinar hanu (masturbation) kuma ina da cutar shar inna ba wacce zata yarda ta aureni bugu da kari bani da kudin yin aure, ko akwai wata addu’a da zaa taimaka min da shi.
?

Da sunar Allah me rahama me jin kai

Dauriya da yawaita hakuri shine mataki na farko don Allah acikin Alqur’ani ya umurcemu da yawaita hakuri ﴿إِلاَّ الَّذِينَ آمَنُوا وَعَمِلُوا الصَّالِحَاتِ وَتَوَاصَوْا بِالْحَقِّ وَتَوَاصَوْا بِالصَّبْرِ﴾

Be kamata kuma mutum ya fidda rai daga rahamar Allah ba, kuma ya kamata yake yawaita fadin bismillah (بسم الله الرحمن الرحيم) ako wacce rana sau 100 na tsawon shekara ba tare da yankewa ba

Tarihi: [2016/7/24]     Ziyara: [1020]

Tura tambaya