b Barin karatun Hauza
mauro,i daban-daban Taambayoyin karshe Wasu daga cikin tambayoyi Tambayoyin da akafi karantawa

Taambayoyin karshe

Barin karatun Hauza

Salamu Alaikum
A baya na kasance na shagaltu da bege da dokin garan lokacin da za a bude kofar yin rijistar shiga Hauza sai dia kuma lokacin da aka bude naje na yi rijista na fara karatu zuwa wani lokaci, kwatsam sai na gajiya na kasa cigaba da karatu a Hauza sakamakon yanayin da na samu kaina a rayuwa kuma dangina ba zasu cigaba da daukar nauyina ba dole na koma kan aikin da na bari a baya na fita dgaa Hauza.]
Tambaya ta anan shine shin wannan abinda yana daga aikin Shaidan?

Salamu Alaikum

A baya na kasance na shagaltu da bege da dokin garan lokacin da za a bude kofar yin rijistar shiga Hauza sai dai kuma lokacin da aka bude naje na yi rijista na fara karatu zuwa wani lokaci, kwatsam sai na gajiya na kasa cigaba da karatu a Hauza sakamakon yanayin da na samu kaina a rayuwa kuma dangina ba zasu cigaba da daukar nauyina ba dole na koma kan aikin da na bari a baya na fita dgaa Hauza.]

Tambaya ta anan shine shin wannan abinda yana daga aikin Shaidan?

Da sunan Allah Mai rahama Mai jin kai

Lallai Shaidan jefaffe makiyin dan Adam musammam ma mutumin da yake Mumini kuma lallai yana kutsa kansa cikin haifarwa mutum dukkanin abinda zai jawo masa tsiyata da batar da shi, baya son alheri ga mutum, tana iya yiwuwa alherinka na cikin neman ilimi, dama shi Shaidan haka yake kawo matsala ya zuba maka kaya kan hanyar neman ilimi,

Sabida haka k adage da addu’a da tawassuli.

Tarihi: [2021/2/27]     Ziyara: [316]

Tura tambaya